Wata ranane wani yaji ancemai barayi zasuzo gidanshi sata sai yarude yarasa yanda zaiyi. Sai yasai linkafani ya dinka yasa ajikinsa sai ya hau can saman gidanshi. Barayin suna shigowa sai yace "kullu nafsin za'ikatul maut, dukkan mai rai mamacine". Sai suka daga kansu sama sukagan shi. Sai yace " Azara'ilu taremun can kadasu gudu. Garin gudu rigar daya tamakale a kofa yakasa gudu yadinga ihu yana Mala'ika Jibrilu bandani, basata nazoyiba ππππ
No comments:
Post a Comment