wani bawan Allah ne ya auri bebiya, kullum idan dare yayi saiyazo gurin amaryarsa ππ©πΌ
Itakuma saita dunga gudunshi harta fada masa cewa *ita ba 'yer iskaba ce* da mijin yagaji da halinta saiya koreta yace tatafi gidansu,
Dataje gida sai iyayenta suke tambayar ta abinda yahadasu da mijinta,
*saitabasu labarin abinda yafaru tundaga farko har qarshe*
Sai mamanta tayi mata fada tace kada taqara hanashi duksanda yake buqata tabashi,
Bayan anyi musu sulhu takoma gidan ta π€π€π€
Ango yazo (1) washe gari ma yasake
*Amarya taji dadi sosai*
Wata rana Abokin Ango yakawo ziyara sai bebiyar Amarya tazo gurin Abokin angon tace mai
*kaima abaka*
Idan Kaine Angon mezakayi mata ?????
No comments:
Post a Comment