Thursday, 13 April 2017

Tambaya... Maza Kawai Banda Mata

IN KAINE WANNE XAKA XABA❓❓
Wani mutum  ne yayi lepi sai dan sanda🏻ya kama shi ya kaishi kotu🏛 sai Alkalin nan yace xe yanke masa hukunci acikin biyu ya xabi daya: ko dai a kaishi prison yayi shekara 10 ko kuma a tsareshi har se Arsenal ta dau Champion a sake shi....... In kaine wanne xaka xaba❓❓ KU TUTTURA GROUPS DOMIN MUJI RA'AYOYIN MUTANE😂😂

No comments:

Post a Comment