Kundin Nishadi

Sunday, 30 April 2017

*MU KYAKYATA***

›
Wani saurayine yaje xance, sai budurwarsa ta nemi ya bata labari, sai yace to. amma labarin part 1, 2, 3, da 4, sai tace ya bata, saur...
2 comments:

πŸ˜‚πŸ˜‚MUSHA DARIYAπŸ˜‚πŸ˜‚

›
Wani Professor ne ya dawo Daga Aiki Sai ya iske Dandazon Mutane A Kusa Da Kofar Gidanshi, Sai Ya wuce ba tare da ya tsaya ya tambayi meke f...
Saturday, 22 April 2017

ANGO MAI FITSARIN KWANCE

›
wani ne yayi aure yana fitsarin kwance, ya kwanta bacci sai yayi fitsari ya rasa yadda zaiyi kawai sai ya tada matar yace mata " idan k...

MUSHA DARIYA!!! Wata yarinya ce taga hoton babanta lokacin ana samartaka an ci tabarau, ga uban gashi da matsattsiyar riga, wandon nan fantalo; kawai sai mamanta taji ta tana dariya. Sai uwar ta tambayeta "menene ya ke saki dariya haka?" Yarinya kuwa ta ce "Hoton baba na gani lokacin yana dan iska"!!!

›
Wata yarinya ce taga hoton babanta lokacin ana samartaka an ci tabarau, ga uban gashi da matsattsiyar riga, wandon nan fantalo; kawai sai ma...

Asha dariya

›
🚢 Wani yarone  πŸ™Ž babarsa ta aikeshi, shago da naira ashirin goma goma guda biyu πŸ’Ά ,suga na goma ganyenshayi na goma,da yaran yaje shagon ...

KARYA FURE TAKE.

›
πŸ™ˆ πŸ™ˆ πŸ™ˆ πŸ™ˆ πŸ™ˆ πŸ™ˆ  wani abokin ango ne aka gayyace shi daurin auren abokin sa bai jeba washegari sai suka hadu da angon suka gaisa sai yace ...

ANGO DA AMARYA:......

›
 Wani Ango ne yakai karar Amaryaa police station sai aka turasu gaban DPO dazuwan su sai DPO yazubawa amarya ido kuru kuru DPO yace waye mai...
›
Home
View web version

About Me

Unknown
View my complete profile
Powered by Blogger.