wani ne yayi aure yana fitsarin kwance, ya kwanta bacci sai yayi fitsari ya rasa yadda zaiyi kawai sai ya tada matar yace mata " idan kece kikayi mafarkin kura😈👿 da zaki😸😺da damisa😾😾su biyoki ya zakiy?sai matar tace"😳😳tabdijam ai sai nayi zawo, sai angon yace ashe ni jarumine fitsari kawai nayi😅😀😀
No comments:
Post a Comment